Back to Languages

Hausa - Chapter 12 - Yusuf

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 103 — Surah Yusuf 12:103

Kuma mafi yawan mutãne ba su zama mãsu ĩmãni ba, kõ da kã yi kwaɗayin haka