Back to Languages

Hausa - Chapter 12 - Yusuf

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 85 — Surah Yusuf 12:85

Suka ce: "Tallahi! Bã zã ka gushe ba, kanã ambaton Yũsufu,* har ka kasance Mai rauni ƙwarai, kõ kuwa ka kasance daga mãsu halaka