Back to Languages

Hausa - Chapter 13 - Ar-Rad

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 20 — Surah Ar-Rad 13:20

Sũ ne waɗan da suke cikãwa da alkawarin Allah, kuma bã su warware alkawari