Back to Languages

Hausa - Chapter 13 - Ar-Rad

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 32 — Surah Ar-Rad 13:32

Kuma lalle ne, haƙĩƙa, an yi izgili da Manzanni kãfinka, sai Na yi jinkiri ga waɗanda suka kãfirta, sa'an nan Na kãma su. To, yãya uƙũbãta take