Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 13 - Ar-Rad
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 34 — Surah Ar-Rad 13:34
Sunã da wata azãba a cikin rãyuwar dũniya, kuma haƙĩƙa azãbar Lãhira ce mafi tsanani kuma bãbu wani mai tsare su daga Allah