Back to Languages

Hausa - Chapter 13 - Ar-Rad

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 8 — Surah Ar-Rad 13:8

Allah Yanã sanin abin da kõwace mace take ɗauke da shi a cikinta da abin da mahaifu suke ragẽwa* da abin da suke ƙãrãwa. Kuma dukkan kõme, a wurinSa, da gwargwado yake