Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 3 - Al-Imran
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 115 — Surah Al-Imran 3:115
Kuma abin da suka aikata daga alhẽri, to, bã zã a yi musu musunsa ba. Kuma Allah Masani ne ga mãsu taƙawa