Al-Quran
Multilingual
Download Book
Home
Lunar Calendar
Blog
About
Donate
English
Download Now
Home
/
Books
/
Hausa
/
Surah Al-Imran (3)
/
Verse 155
Back to Languages
Hausa - Chapter 3 - Al-Imran
Translation by Abubakar Mahmood Jummi —
Permalink
Previous Chapter
Next Chapter
English
Arabic
Urdu
Hindi
Tamil
Bengali
Verse 155
— Surah Al-Imran 3:155
Lalle ne waɗanda suka jũya daga gare ku a ranar haɗuwar jama'a biyu, shaiɗan kawai ne ya talãlãɓantar da su, sabõda sãshen abin da suka tsirfanta. Kuma lalle ne haƙĩƙa, Allah Ya yãfe laifidaga gare su. Lalle Allah ne Mai gãfara Mai haƙuri
View verse 3:155 page →
·
Raw JSON