Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 3 - Al-Imran
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 171 — Surah Al-Imran 3:171
Suna yin bushãra sabõda wata ni'ima daga Allah da wata falala. Kuma lalle ne, Allah bã Ya tozartar da ijãrar mũminai