Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 3 - Al-Imran
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 182 — Surah Al-Imran 3:182
Wannan (azãbar) kuwa sabõda abin da hannuwanku suka gabãtar ne. Kuma lalle ne Allah bai zama mai zãlunci ga bãyin sa ba