Al-Quran
Multilingual
Download Book
Home
Lunar Calendar
Blog
About
Donate
English
Download Now
Home
/
Books
/
Hausa
/
Surah Al-Imran (3)
/
Verse 39
Back to Languages
Hausa - Chapter 3 - Al-Imran
Translation by Abubakar Mahmood Jummi —
Permalink
Previous Chapter
Next Chapter
English
Arabic
Urdu
Hindi
Tamil
Bengali
Verse 39
— Surah Al-Imran 3:39
Sai malã'iku suka kirãye shi, alhãli kuwa shĩ yanã tsaye yana salla a cikin masallãci. (Suka ce), "Lalle ne Allah yana bã ka bushãra da Yahaya, alhãli yana mai gaskatãwar wata kalma daga Allah, kuma shugaba, kuma tsarkakke kuma annabi daga sãlihai
View verse 3:39 page →
·
Raw JSON