Back to Languages

Hausa - Chapter 30 - Ar-Rum

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 11 — Surah Ar-Rum 30:11

Allah ne ke fãra yin halitta, sa'an nan Ya sãke ta sa'an nan zuwa gare Shi ake mayar da ku