Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 30 - Ar-Rum
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 22 — Surah Ar-Rum 30:22
Kuma akwai daga ãyõyin Sa halittar sammai da ƙasã da sãɓã, war harsunanku, da launukanku. Lalle a cikin wannan akwai ãyõyi ga mãsu ilmi