Back to Languages

Hausa - Chapter 30 - Ar-Rum

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 35 — Surah Ar-Rum 30:35

Kõ Mun saukar da wani dalĩ li a gare su? Shi kuwa yanã magana da abin da suka kasance sunã shirkin da shi