Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 30 - Ar-Rum
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 45 — Surah Ar-Rum 30:45
Dõmin Ya sãkã wa waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, daga falalarSa. Lalle Allah bã Ya son kafirai