Back to Languages

Hausa - Chapter 46 - Al-Ahqaf

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 12 — Surah Al-Ahqaf 46:12

Alhãli kuwa a gabãninsa akwai littãfin Mũsã, wanda ya kasance abin kõyi, kuma rahama. Kuma wannan (Alƙur'ãni) littafi ne mai gaskatãwa (ga littafin Mũsã), a harshe na Larabci dõmin ya gargaɗi waɗanda suka yi zãlunci, kuma ya zama bushãra ga mãsu kyautatãwa