Back to Languages

Hausa - Chapter 46 - Al-Ahqaf

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 32 — Surah Al-Ahqaf 46:32

Kuma wanda bai karɓa wa mai kiran Allah ba to bai zama mai buwãya a cikin ƙasa ba, kuma ba ya da waɗansu majiɓinta, baicin Shi. Waɗannnan sunã a cikin ɓata bayyananna