Back to Languages

Hausa - Chapter 46 - Al-Ahqaf

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 33 — Surah Al-Ahqaf 46:33

Shin, kuma ba su gani ba cẽwa: "Lalle Allah, Wanda Yã halitta sammai da ƙasa kuma bai kãsa ga halittarsu ba, Mai ĩkon yi ne a kan rãyar da matattu?" Na'am, lalle Shi, Mai ĩkon yi ne a kan kõme