Back to Languages

Hausa - Chapter 46 - Al-Ahqaf

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 4 — Surah Al-Ahqaf 46:4

Ka ce: "Shin, kun gani, abin da kuke kira, wanda yake baicin Allah? Ku nũna mini, menene suka halitta daga ƙasa? Kõ kuwa sunã da tãrayya a cikin sammai? Ku zo mini da wani littãfi na gabãnin wannan (Alƙur'ãni) kõ wata alãma daga wani ilmi, idan kun kasance mãsu gaskiya