Back to Languages

Hausa - Chapter 47 - Muhammad

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 11 — Surah Muhammad 47:11

Wancan! Sabõda lalle Allah ne Majiɓincin waɗanda suka yi ĩmãni, kuma lalle, kafirai bãbu wani majiɓinci a gare su