Back to Languages

Hausa - Chapter 47 - Muhammad

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 17 — Surah Muhammad 47:17

Kuma waɗannan da suka nẽmi shiryuwa (Allah) Ya ƙara musu shiryuwarsu, kuma Yã bã su (sakamakon) taƙawarsu