Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 47 - Muhammad
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 21 — Surah Muhammad 47:21
Yin ɗã'a da magana mai kyau. Sa'an nan idan al'marin ya ƙullu,* to, dã sun yi wa Allah gaskiya, lalle dã ya kasance mafifi ci a gare su