Back to Languages

Hausa - Chapter 47 - Muhammad

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 22 — Surah Muhammad 47:22

To, shin, kunã fãtan idan kun jũya (daga umurnin) zã ku yi ɓarna a cikin ƙasã, kuma ku yan yanke* zumuntarku