Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 5 - Al-Maidah
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 120 — Surah Al-Maidah 5:120
Allah ne da mallakar sammai da ƙasa da abin da ke a cikinsu kuma shi, a kan dukkan kõme Mai ĩkon yi ne