Al-Quran
Multilingual
Download Book
Home
Lunar Calendar
Blog
About
Donate
English
Download Now
Home
/
Books
/
Hausa
/
Surah Al-Maidah (5)
/
Verse 26
Back to Languages
Hausa - Chapter 5 - Al-Maidah
Translation by Abubakar Mahmood Jummi —
Permalink
Previous Chapter
Next Chapter
English
Arabic
Urdu
Hindi
Tamil
Bengali
Verse 26
— Surah Al-Maidah 5:26
(Allah) Ya ce: "To, lalle ne ita abar haramtãwa ce a gare su, shekara arba'in, sunã yin ɗimuwa a cikin ƙasa*. Sabõda haka kada ka yi baƙin ciki a kan mutãne fãsiƙai
View verse 5:26 page →
·
Raw JSON