Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 5 - Al-Maidah
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 88 — Surah Al-Maidah 5:88
Kuma ku ci daga abin da Allah Ya azurta ku, halat mai daɗi, kuma ku bi Allah da taƙawa, wanda yake ku, mãsu ĩmãni ne da shi