Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 5 - Al-Maidah
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 99 — Surah Al-Maidah 5:99
Bãbu abin da yake a kan Manzo, sai iyarwa, kuma Allah Yanã sanin abin da kuke bayyanãwa da abin da kuke ɓõyewa