Back to Languages

Hausa - Chapter 9 - At-Tawbah

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 104 — Surah At-Tawbah 9:104

Shin, ba su sani ba cẽwa lallai Allah, ne Yake karɓar tũbã daga bãyin Sa, kuma Yanã karɓar sadakõkin su, kuma lalle Allah ne Mai karɓar tũba, Mai jin ƙai