Back to Languages

Hausa - Chapter 9 - At-Tawbah

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 105 — Surah At-Tawbah 9:105

Kuma ka ce: "Ku yi aiki, sa'an nan Allah zai ga aikinku, da Manzon Sa da Muminai kuma zã a mayar da ku zuwa ga masanin fake da bayyane, sa'an nan Ya bã ku lãbãri ga abin da kuka kasance kunã aikatãwa