Back to Languages

Hausa - Chapter 9 - At-Tawbah

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 123 — Surah At-Tawbah 9:123

Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yãƙi waɗanda suke kusantar* ku daga kãfirai. Kuma su sami tsanani daga gare ku. Kuma ku sani cẽwa Allah Yanã tãre da mãsu taƙawa