Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 9 - At-Tawbah
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 27 — Surah At-Tawbah 9:27
Sa'an nan kuma Allah Ya karɓi tũba daga bãyan wancanan ka wanda Ya so. Kuma Allah ne Mai gãfara, Mai rahama