Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 9 - At-Tawbah
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 62 — Surah At-Tawbah 9:62
Sunã rantsuwa da Allah sabõda ku, dõmin su yardar da ku. Kuma Allah da ManzonSa ne mafi cancantar su yardar da Shi, idan sun kasance mũminai