Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 9 - At-Tawbah
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 82 — Surah At-Tawbah 9:82
Sabõda haka su yi dãriya kaɗan, kuma su yi kũkada yawa a kan sãkamako ga abin da suka kasance sunã tsirfatãwa