Back to Languages

Hausa - Chapter 107 - Al-Maun

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 1 — Surah Al-Maun 107:1

Shin, ka ga wanda ke ƙaryatawa game da sakamako

Verse 2 — Surah Al-Maun 107:2

To, wan nan shi ne ke tunkure maraya (daga haƙƙinsa)

Verse 3 — Surah Al-Maun 107:3

Kuma ba ya kwaaitarwa bisa bayar da abinci ga matalauci

Verse 4 — Surah Al-Maun 107:4

To, bone ya tabbata ga masallata

Verse 5 — Surah Al-Maun 107:5

Waɗan da suke masu shagala daga sallar su

Verse 6 — Surah Al-Maun 107:6

Waɗan da suke yin riya (ga ayyukansu)

Verse 7 — Surah Al-Maun 107:7

Kuma suna hana taimako