Back to Languages

Hausa - Chapter 103 - Al-Asr

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 3 — Surah Al-Asr 103:3

Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara)