Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 109 - Al-Kafirun
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 1 — Surah Al-Kafirun 109:1
Ka ce: "Ya kũ kãfirai
Verse 2 — Surah Al-Kafirun 109:2
Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba
Verse 3 — Surah Al-Kafirun 109:3
Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba
Verse 4 — Surah Al-Kafirun 109:4
Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba
Verse 5 — Surah Al-Kafirun 109:5
Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake* bautã wa ba
Verse 6 — Surah Al-Kafirun 109:6
Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni