Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 108 - Al-Kawthar
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 1 — Surah Al-Kawthar 108:1
Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa
Verse 2 — Surah Al-Kawthar 108:2
Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi)
Verse 3 — Surah Al-Kawthar 108:3
Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka