Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 107 - Al-Maun
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 1 — Surah Al-Maun 107:1
Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako
Verse 2 — Surah Al-Maun 107:2
To, wan nan shi ne ke tunkure marãya (daga haƙƙinsa)
Verse 3 — Surah Al-Maun 107:3
Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci
Verse 4 — Surah Al-Maun 107:4
To, bone yã tabbata ga masallata
Verse 5 — Surah Al-Maun 107:5
Waɗan da suke masu shagala daga sallar su
Verse 6 — Surah Al-Maun 107:6
Waɗan da suke yin riya (ga ayyukansu)
Verse 7 — Surah Al-Maun 107:7
Kuma suna hana taimako