Back to Languages

Hausa - Chapter 2 - Al-Baqarah

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 104 — Surah Al-Baqarah 2:104

Yã kũ waɗanda suka yi ĩmani! Kada ku ce: 'Rã'inã'* kuma ku ce: 'Jinkirtã manã', kuma ku saurara. Kuma kãfirai suna da azãba mai raɗaɗi