Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 2 - Al-Baqarah
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 16 — Surah Al-Baqarah 2:16
Waɗan can su ne waɗanda suka sayi ɓata da shiriya, sai fataucinsu bai yi rĩba ba, kuma ba su kasance masu shiryuwa ba