Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 2 - Al-Baqarah
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 166 — Surah Al-Baqarah 2:166
A lõkacin da waɗanda aka bi suka barranta daga waɗanda suka bi, kuma suka ga azãba, kuma sabubba suka yanke da su