Al-Quran
Multilingual
Download Book
Home
Lunar Calendar
Blog
About
Donate
English
Download Now
Home
/
Books
/
Hausa
/
Surah Al-Baqarah (2)
/
Verse 173
Back to Languages
Hausa - Chapter 2 - Al-Baqarah
Translation by Abubakar Mahmood Jummi —
Permalink
Previous Chapter
Next Chapter
English
Arabic
Urdu
Hindi
Tamil
Bengali
Verse 173
— Surah Al-Baqarah 2:173
Kawai abin da Ya haramta a kanku, mũshe da Jini da nãman alade da abin da aka kurũrũta game da shi ga wanin Allah. To, wanda aka matsã, wanin ɗan tãwãye, kuma banda mai zãlunci, to bãbu laifi a kansa. Lalle ne Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai
View verse 2:173 page →
·
Raw JSON