Back to Languages

Hausa - Chapter 2 - Al-Baqarah

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 192 — Surah Al-Baqarah 2:192

Sa'an nan idan sun hanu, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai