Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 2 - Al-Baqarah
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 64 — Surah Al-Baqarah 2:64
Sa'an nan kuma kuka jũya daga bayan wancan, to, bã dõmin falalar Allah ba da rahamarSa a kanku, haƙĩƙa, dã kun kasance daga mãsu hasãra