Back to Languages

Hausa - Chapter 28 - Al-Qasas

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 4 — Surah Al-Qasas 28:4

Lalle ne Fir'auna ya ɗaukaka a cikin ƙasa, kuma ya sanya mutãnenta ƙungiya-ƙungiya, yanã raunanar da wata jama'a daga gare su; yanã yanyanka ɗiyansu maza kuma yanã rãyar da mãtan. Lalle shĩ ya kasance daga mãsu ɓarna