Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 28 - Al-Qasas
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 6 — Surah Al-Qasas 28:6
Kuma Mu tabbatar da su a cikin ƙasar, kuma Mu nũna wa Fir'auna da Hãmãna da rundunõninsu abin da suka kasance sunã sauna daga gare su