Back to LanguagesPrevious ChapterNext Chapter EnglishArabicUrduHindiTamilBengali
Hausa - Chapter 28 - Al-Qasas
Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink
Verse 67 — Surah Al-Qasas 28:67
To, amma wanda ya tũba, kuma ya yi ĩmãni' ya aikata aiki na ƙwarai, to, akwai fãtan su kasance daga mãsu cin nasara