Back to Languages

Hausa - Chapter 28 - Al-Qasas

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 8 — Surah Al-Qasas 28:8

Sai mutãnen Fir'auna suka tsince shi, dõmin ya kasance maƙiyi da baƙin ciki a gare su. Lalle ne Fir'auna da Hãmãna da rundunõninsu, sun kasance mãsu aikin ganganci