Back to Languages

Hausa - Chapter 40 - Ghafir

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 20 — Surah Ghafir 40:20

Kuma Allah Shĩ ke yin hukunci da gaskiya, waɗannan da kuke kira, wanin Sa, bã su yin hukunci da kõme. Lalle Allah, Shĩ ne Mai ji, Mai gani