Back to Languages

Hausa - Chapter 40 - Ghafir

Translation by Abubakar Mahmood Jummi — Permalink

Verse 31 — Surah Ghafir 40:31

Kwatankwacin al'adar mutãnen Nũhu da Ãdãwa da Samũdãwa da waɗanda ke a bãyansu. Kuma Allah bã Ya nufin zãlunci ga bãyin Sa